Arshavin
A zuciya na nakeji
Inada magana dayawa amma zan takaice. Nafsiyya
Kaunarki nata faman daduwa ta yaya zan kwatance
Nafsiyya
Zanaso kigane yanayina a kanki na makancee
Nafsiyya
Dan allah bani bargon da zana rufa jikina ya suturceee
Nafsiyya
Kallonki ya saka na fada tayaya zamu faro soyayyaaa
Nafsiyya
Kidaina damuwa masoyiya dan kinyi karbuwa
Kinata yaduwa a zuciya zauna kisha ruwa
Da kinsan ya kike agurbin ruhina sai kinyi godiya ga Allah
Farin cikin ganinki rai yake sakawa inyi dariya da kwalla
Nai miki alkawar na shirya inbaki rayuwa masoyiyaaa
Nakasa dauriyaaa inata dariyaaaa
Nafsiyya
Sai na kara godiyaaaa na sace zuciyaaaar
Nafsiyya
Indai ina so inyi farin cikiii inganni kusa dake kawai
Nafsiyya
Na tsuwa mai yaye duka bakin cikii nidinfa nakine kawaiiii
Ki yadda duk kike so kiyi Dani naji na gani masoyiya
Nashirya rayuwa dake ko ina inzani Sai dake
Nafsiyya
Magana banyi in babuke duk mai ne mana yayi tsani dake
Bazan manta dake ba bazan nisa dake ba
Dan allah kinji kibude fuska Kidaina buya zandinga kiranki da habibiya aaa
Nafsiyya
Nafsiyya
Nafsiyya
Nafsiyya
Nafsiyya