[male vocals] B.
Y
Zaarson,
DJ
y.
C
Da
akwai
Arewa
kafin
adini,
Da
sarauta
da
girma
da
mutunci,
Kano
da
Katsina,
Zazzau
da
Bornu,
Tarihinmu
bai
fara
jiya
ba...
Arewa
ce,
jini
ne,
Musulmi
da
Kirista,
'yan
uwa
ne,
Addini
ya
zo
mana
haske
ne,
Amma
Arewa
ce
tushenta...
Gona
da
kasuwa
da
kiwo
da
sana'a,
Girmama
bako
da
karamci
da
zumunci,
Wannan
shi
ne
asalinmu,
Kafin
a
ce
wane
addini
kake...
Tarihinmu
bai
fara
jiya
ba...
Arewa
ce,
jini
ne,
Musulmi
da
Kirista,
'yan
uwa
ne,
Addini
ya
zo
mana
haske
ne,
Amma
Arewa
ce
tushenta
Iyayen
mu,
basu
karbi
adini
domin
mu
yi
fada
da
juna
ba,
sai
dai
zaman
lafiya
da
mutunta
juna,
AREWA
na
kowa
ne,
adini
kuwa
ba
fada
bace
Tarihinmu
bai
fara
jiya
ba...
Arewa
ce,
jini
ne,
Musulmi
da
Kirista,
'yan
uwa
ne,
Addini
ya
zo
mana
haske
ne,
Amma
Arewa
ce
tushenta
Cha
cha
Cha
Sharp....
mahnyar
chongvon
B.
Y
Zaarson
again
DJ
Y.
C