Frobits
🎵 A song made on Frobits

Mai Sona Zainaba

Hair Cut · 🇳🇬 Nigeria
0:000:00
Download Remix
Make your own song
Continues securely on the web
Lyrics

Arshavin

Azuciya na nakeji

Mai sona

Mai sona

Mai sona

Mai sona

Mai sona burinaaa

Burina kizamo matataaa

Matata farin ciki agurinaaaa

Sarauniyata mamallakiyar zuciya taaaa

Kyakkyawa ga ilimi ga tsaftaaaa

Ke dayace wacce zana baiwa sarautaaaa

Ga kwalliya ku nisa u kuzoku koyaaaa

Dan tayi fuce ai bakamarta ku dubaaaa

Mai sona Ya masoyiya

Mai sona. Zainabaaaa

Mai sona. Zainabaaaa

More songs by Hair Listen to songs created by others
FROBITS