Frobits
🎵 A song made on Frobits

Bikin Rayuwa

John G.O Mani · 🇳🇬 Nigeria
0:000:00
Download Remix
Make your own song
Continues securely on the web
Lyrics

[male

vocals] **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka -

Surukai

sun

shigo

gida

da

sa

fe,

Sun

zauna

a

falo

suna

shan

tea,

Baban

suruki

ya

ce "

Ango,

ka

samu

albarka,

Mene

sunan

yarinyar

mu

da

kake

so?"

Na

bude

baki...

Sunan

ya

tafi

hutu!

Na

ce... "

Ehh...

ehh...

Mama...

Mama..." **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka -

Matar

ta

tashi

ta

ce "

Toh

ka

tuna

mana,

Sunan

da

ka

kirani

ranar

aure?"

Na

ce "

Anty...

Eh...

Mama

Musa...

Aa

Mama

Isa!"

Yaro

na

kusa

ya

ce "

Baba

sunanta

Google

ne?"

Kowa

ya

fashe

da

dariya -

har

da

jariri!

Suruka

ta

ce "

Ango

ka

sha

kunu

kuwa?" **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka -

Kai

dan

uwa

ka

ji

wannan

nasiha,

Babu

abin

kunya

kamar

mantawa

da

matarka,

Ba

zaka

manta

sunan

Boss

dinka

a

aiki

ba,

Amma

ka

manta

sunan

wadda

take

girki

maka!

Baza

ka

manta

sunan

wayar

ka

ba

Amma

ka

manta

sunan

zuciyarka -

wayyo! **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka -

Na

durkusa

na

ce "

My

Queen,

ki

yafe

ni,

Sunan

ki

yana

zuciyata

amma

baki

na

ya

manta,

Zainab,

Fatima,

Aisha,

Halima -

duk

kyawawa

ne,

Amma

ke

kadai

ce

'Matar

da

ta

dace!'"

Ta

yi

murmushi

ta

ce "

Toh

tashi

ka

je

ka

wanke

kwano,

Idan

ka

wanke -

zan

tuna

maka

sunana!" **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka -

Yanzu

na

koya

babban

darasi,

Suna

ba

haruffa

ba

ne -

soyayya

ce,

Idan

kana

son

matar

ka -

ka

fada

kowace

rana, "

Na

gode,

ina

son

ki,

kin

cika

zuciyata!"

Kada

ka

jira

sai

surukai

sun

zo,

Ka

fada

mata

sunanta

da

soyayya

kullum!

Toh

yanzu

zan

rubuta

sunanta

a

hannuna!

John

G.

o

Arose **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka - **

Kai

dan

uwa

ka

sa

kunne

ka

ji,

Muna

tuna

sunan

wayar

iPhone,

Muna

tuna

sunan

dan

wasan

ball,

Amma

mun

manta

sunan

mai

mana

girki

Ka

tuna

sunan

Boss -

don

albashi,

Amma

ka

manta

sunan

matarka - --

More songs by John Listen to songs created by others
FROBITS