Kai, yau rana ce ta farin ciki!
Muhammad Nayak ukasha ya zuwaga Aunty Jamila ukasha ohh, murna ta cika zuciya
Ranar ta fito da haske a Jos da Kaduna
Katsinawa duk sun fito don murna
Kwana arba'in sun wuce cikin nasara
Muhammad Nayak, kai ne tauraruwa a fage
Haihuwar ka albarka ce ga mahaifiya
Ka zo da dumi, ka kawo mana annashuwa
Muhammad Nayak, kai ne baban yaro
Barkama da dawowa, dan gatan gida
Mahaifiya tana murna, dangi na kallo
Ka haska gida, ka haska zuciya
Muhammad Nayak, kai ne tauraruwar mu
Abdulmalik yana murna, Yusha'u yana doki
Hamza gatan Nayak danka Na alfahari dakai, ya nuna farin ciki
Sai auta Abdulrahman, kowa ya taru
Ana taro, ana rera waƙar yabo
Kowa ya gani, Muhammad ya cika gida
Babu kamar ka, kai ne hasken rayuwa
Muhammad Nayak, kai ne baban yaro
Barkama da dawowa, dan gatan gida
Mahaifiya tana murna, dangi na kallo
Ka haska gida, ka haska zuciya
Muhammad Nayak, kai ne tauraruwar mu
Allah ya raya, ya ba da kariya
Ya sa ka zama mai albarka a duniya
Ka girma cikin natsuwa da ilimi
Muhammad Nayak, kai ne farin cikin mu
Jasawa kaduna ta amsa, Katsina ta sani
Cewa yaro ya fito, yaro ya ginu
Dangi sun taru, sun yi biki mai girma
Kai ne gatan Nayak, kai ne kowa
Barkama da zuwa, barkama da girma
Muhammad Nayak, kai ne baban yaro
Barkama da dawowa, dan gatan gida
Mahaifiya tana murna, dangi na kallo
Ka haska gida, ka haska zuciya
Muhammad Nayak, kai ne tauraruwar mu
Muhammad Nayak, kai ne gatan mu
Murna ta cika gida, murna ta cika zuciya
Allah ya kiyaye, Allah ya ba da zaman lafiya
Muhammad Nayak, muna alfahari da kai ukasha DA Jamila.