Ni zan bautawa Yesu domin shine mai cheto na.
Nifa zan bautawa Yesu domin shine mai cheto na.
Nache Ni zan bautawa Yesu domin shine mai cheto na.
CHORUS
Ni Zan bautawa Yesu
Domin shine mai cheto.
Vers
Da ni da matana na Yesu zamu dinga bautawa masa.
Da ni da megidana na Yesu zamu dinga bautawa masa.
Da ni da yaya na, na Yesu zamu dinga bautawa masa.
Da ni da abokaina na Yesu zamu dinga bautawa masa.
Da ni da gidana mu na Yesu zamu dinga bautawa masa.
Bridge
Call...zan dinga
bautawa Yesu,
Call...domin
Shine mai cheto na
Call...nache ni zan dinga,
bautawa Yesu
Call...domin
Shine Mai cheto na
Call...nifa zan dinga,
bautawa Yesu
Call... domin
Shine mai cheto na
Call...pastor chi
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine mai cheton ku
Call...sugabanai
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine Mai cheton ku
Call...zumunta mata.
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine mai cheton ku
Call...adonai
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine mai cheton ku
Call...nazari
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine Mai cheton ku
Call...k.m.b
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine Mai cheton ku
Call...choir
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine Mai cheton ku
Call...membobi
Ku bautawa Yesu
Call...domin
Shine Mai cheton ku
back to Chorus.