[male
vocals] [
Intro] (
Aweh!
Sharp
sharp!)
We
moving,
Nine
naku
b
s
f,
zaman
lafiya
nake
so
achikin
garina
gwoza
gomnati
ku
taimaka
kome
yare.
Kafinafara
barinawake
yanbanza.
kiristochi
sunche
kafiri
inyaji
kalmar
yesu
bachewa
yakeyi
ya
bar
wuajen.
Musulmai
kuma
sunche
Mahammadu
wamakana
mahammadu
kaji
kalmarda
kafiri
bayaso
koda
ubansa
ne
firi
auna.
Lale
lale
kura
kai
kisazamanki
ki
huta
nine
naku
humble
commando
wanda
akafi
sani
da
oga
musa
mai
p.
o.
s
akasuwan
fara
shagari
low
cost
wato
dan
gwoza
boi.
Kira
inaso
inyiwa
si
goska
wanda
akafisaninsa
da
oga
saminu
mai
special
squat.
Oga
saminu
kafin
nafara
nakiramaka
lafiya
oga
saminu
ninake
tafiya
dakai
oga
saminu
ko
wanzu
wanzu
ko
yau
ko
gobe
oga
saminu
Oga
saminu
kayi
mungani
mu
mutanen
borno
gabadaya
kai
dama
duniya
gabadaya
oga
saminu.
Kirana
zuwagareka
sine
aduk
duniyarnan
gaba
daya
ba
wanda
zai
sare
man
hawayena
daga
allah
Mar
girma
sai
kai
oga
saminu.
Magana
nake
so
nayi
akan
garina
gwoza
oga
saminu
nazagaya
ko,
ina
awanan
fadin
duniya
ban
gan
wanda
zai
iya
safe
tarihin
yan
boko
haram
achikin
garin
gwoza
ba
sai
kai
kadai
oga
saminu
ka
taimaka
ni
dani
dayan
garina
gwoza
kasare
mana
hawayenmu
gomnati
subaka
oda
kasafemana
duk
wani
dan
ta,
adda
achikin
garinmu
gwoza
oga
saminu.
Kadaukeni
musigatare
oga
saminu
koda
za,
a
kaseni
bandamuba
kawai
ninaga
garina
tasamu
zaman
lafiya
kamar
yadda
take
ada
oga
saminu.
Oga
saminu
mu
yan
gwoza
mumuke
tafiya
da
kai
oga
saminu.
Baban
mu
wato
senatanmu
ali
ndume
da
babanmu
babawo
da
ita
mamarmu
wato
ita
mama
asabe
vilita.
Kira
nake
ni
mai
suna
bitrus
iliya
jikan
margayi
irmiya
wanda
akafi
saninsa
da
mtake
hayatun
duniya
allaih
jikansa
da
rahama
amin
muzama
sinsiya
madauranki
daya
mu
yake
ta,
addachi
ajiharmu
kauyenmu
gwoza
wanda
ayau
duk
duniya
tana
alfari
da
ita.
Yau
Dana
zauna
nayi
tunani
azamaninmu
na
yau
rayuwanda
muke
samu
muke
yinta
ada
babusi
yanzu
ada
ba
tasinhankali
bakuma
yake
yake
kuwa
yana
Walwala
yadda
yagama
bakabilanchi
bakuma
wariya
Musulmi
na
sun
dan
uwansa
kirista
si
kirista
ma
yana
sun
dan
uwansa
musulmi
kowa
nazan
lafiya
amma
yanzu
yan
siyasarmu
na
yau
da
malaman
mu
na
yau
suna
samu
muna
gaba
da
junanmu
Kokontaba
kunji
a
alkur,
ani
ko
bible
anche
mana
kai
musulmi
karmuso
junanmu?
To
ni
bitrus
inachewa
talakawan
Nigeria
mu
farka
allah
yasa
mudache
amin.