[male vocals] Yeah...
yeah...
Zsn
on
the
beat...
B.
Y
Zaarson...
Na
gan
ka
a
Aljannah (
Aljannah
eh)
Kana
cikin
farin
haske (
aljan...
nah)
A
hannun
Yesu
kana
Aljannah
Farar
riga,
kana
dauke
da
doki
Na
gan
ka
a
Aljannah,
dan
uwana
Ka
tafi
ka
bar
ni
a
duniya
Amma
na
sani,
kana
Aljannah
Ranar
da
ka
tafi,
duniya
ta
tsaya
Church
babu
dadi,
muryarka
bata
nan
ba
Muna
kuka
yau,
amma
muna
da
bege
Domin
mun
sani,
kana
Aljannah
Ka
yi
gwagwarmaya,
ka
gama
rawar
ka
Yanzu
ka
huta,
a
wurin
Ubangiji
Ka
tafi
gaba,
ka
bude
mana
hanya
Wataran
zamu
hadu,
a
can
Aljannah
Na
gan
ka
a
Aljannah (
Aljannah
eh)
Kana
cikin
farin
haske (
Aljan...
nah)
Kana
kan
farin
doki,
kana
tashi
sama
A
hannun
Yesu
kana
murmushi
a
Aljannah
DJ
Y.
C
Eh,
na
hau
dokin,
farin
doki
na
Aljannah
Fukafuki
na
zinari,
hasken
sama
Babu
kuka
anan,
babu
ciwo
anan
Sai
farin
ciki,
tare
da
Yesu
anan,
aljannah
B.
Y
Zaarson
ka
daina
kuka,
ka
goge
hawaye
Ni
ina
nan
lafiya,
a
aljannah
Ku
yi
addu'a,
ku
yi
aiki
tukuru
Zamu
hadu
anjima,
a
bakin
kofa
Oh
oh
oh...
dan
uwana...
Oh
oh
oh...
ina
kewar
ka...
Amma
na
gan
ka...
a
mafarki
na...
Kana
Aljannah...
DJ
Y.
C
kana
Aljannah...
Na
gan
ka
a
Aljannah! (
Aljannah!)
Kana
kan
farin
doki! (
Aljannah)
A
hannun
Yesu
kana
murmushi (
aljannah)
Sai
mun
hadu...
a
Aljannah!
Na
gan
ka
DJ
Y.
C
a
Aljannah...
Na
gan
ka
a
Aljannah...
Sai
mun
hadu...
Rest
in
peace,
DJ
Y.
C...
Aljannah
gidan
kowa
ne...
Vik'zaar
mi
nambong
Chongvon
th
yal
dhami
kota
B.
Y
Zaarson
again