[Intro] Asali
Hassan
Kai,
gani
ga
wane
Hon
Umar
Ibrahim
Haure
Jagoran
mu,
mai
kishin
Chibok
[Verse 1] Chibok
ta
yi
sa'a
da
kai
Umar
Ibrahim,
kai
ne
zakaran
mu
Ka
duba
marasa
lafiya
a
asibiti
Dubu
dari
biyar
ka
ba
da,
don
a
warke
Hauka
da
wari,
ka
share
mana
hawaye
Kibaku:
A
yiba
na
chibok,
yiba
na
haure
Kibaku:
A
yiba
na
chibok,
yiba
na
haure
[Chorus] Hon
Umar
Ibrahim
Haure
Kai
ne
hasken
Chibok
mu
Matasa
sun
samu
aiki
Manoma
sun
samu
taki
Dalibai
sun
samu
ilimi
Chibok
tana
alfahari
da
kai
[Verse 2] Matasan
mu
yanzu
sun
zama
mutane
Ka
ba
su
jari,
ka
koya
musu
sana'a
Manoma
sun
cika
gona
da
amfanin
gona
Domin
taki
ya
isa,
albarkacin
hannunka
Kibaku:
A
yiba
na
chibok,
yiba
na
haure
Kibaku:
A
yiba
na
chibok,
yiba
na
haure
[Chorus] Hon
Umar
Ibrahim
Haure
Kai
ne
hasken
Chibok
mu
Matasa
sun
samu
aiki
Manoma
sun
samu
taki
Dalibai
sun
samu
ilimi
Chibok
tana
alfahari
da
kai
[Bridge] Scholarship
ka
ba
da
ga
yayan
mu
Don
su
zama
manyan
gobe
a
kasar
nan
Ka
sadaukar
da
komai
don
cigaban
jama'a
Allah
ya
kara
budi,
ya
kare
ka
da
sharri
[Verse 3] Chibok
ta
tashi,
Chibok
ta
gani
Jagora
mai
adalci,
mai
tausayin
talaka
Ba
ka
taba
gajiya
ba
wajen
hidima
Mu
ma
muna
biye
da
kai,
muna
taya
ka
murna
Kibaku:
A
yiba
na
chibok,
yiba
na
haure
[Chorus] Hon
Umar
Ibrahim
Haure
Kai
ne
hasken
Chibok
mu
Matasa
sun
samu
aiki
Manoma
sun
samu
taki
Dalibai
sun
samu
ilimi
Chibok
tana
alfahari
da
kai
[Outro] Hon
Umar
Ibrahim
Haure
Kai
ne
zakaran
mu
Kai
ne
zakaran
mu
Chibok
tana
tare
da
kai
Nagode,
Allah
ya
saka
da
alheri
Asali
Hassan