[male vocals] Frobits
Your
lyrics
Babban
Taro
a
Gidan
Abale
Makossa
bit
Makossa
bit
Nigeria
AI
voice
Edit
to
change
any
line
or
write
yours
Nine
naku
b.
s.
f
wanda
akafi
saninsa
da
oga
musa
ayau
goma
sa,
sidda
ga
watan
goma
alib
dububiyu
da
asirin
da
sidda
nazo
na
wake
murnan
daurin
auren
sehu
abale
da
ita
amaryan
sa
wato
gimbiya
tauraruwanmata
adongari
fatima
ladidi
kowa
da
kowa
ya
halarchi
wanan
biki
mai
albarka
domin
saida
wanan
auren
su
ga
si
sehu
abale
da
Fatima
ladidi
su
na
murmushi
domin
ranan
da
suke
jira
yau
ya
zo
dukkansu
na
farinchiki
da
wannan
rana
tasu
ta
musamman
bari
allah
ya
basu
chiki
da
goyo
mukuma
zo
bikin
suna
kamar
haka
amin
summa
amin.
Verse 1
Wakar
gayata
na
sehu
abale
zuwa
ga
tuaisi
oga
haiya
dedla
da
kuma
anti
balu
dakuma
anti
yana
da
kuma
yagana
da
kuma
ita
amarya
fatima
ladidi
wato
mata
agidan
abale
itama
tana
gaiyatanku
zuwa
ga
bikin
daurin
auren
su
Verse 2
Inasi
ali
dan
gol
da
agidan
tuaisi
da
kuma
ita
amaryan
tuaisi
uwardakin
amarya
da
ango
mai
suna
adama
da
kuma
si
abakar
yaron
oga
haiya
da
kuma
harun
da
kuma
omologo
da
kuma
aibibi
da
kuma
ita
hajiya
maman
haiya
da
kuma
muktari
da
kuma
si
overall
mai
suna
oga
balawan
prezdo
sai
kuma
goska
wanda
akafi
saninsa
da
oga
saminu
mai
special
squad
da
kansa
da
si
vice
nasi
oga
haiya
suma
sunzo
suyi
sai
dan
wannan
biki
nasi
abale
da
matarsa
fatima
ladidi.
Verse 3
Gasi
aliu
dan
gol
dan
gidan
tuaisi
da
antinsa
mai
suna
anti
adama
uwar
dakin
aliyu
ita
tazo
don
wanan
biki
ta
musamman
da
kuma
ita
fatima
yariyan
tuaisi
da
kuma
si
babi
da
kuma
oga
Hassaniya
da
kuma
si
baba
ali.
Verse 4
Gasu
baban
yayan
ango
mai
suna
abdul,
aziz
da
kuma
ita
anti
halima
wanda
akafi
saninta
da
iyagana
da
kuma
baba
karma
kano
sai
kuma
malam
umari
s.
f
sai
kuma
kawu
prezwoka
gasi
ango
ma
dakansa
sima
yache
kar
abarsi
abaya
sima
yana
murnan
aurensa
ga
ita
yar
lele
wato
yar
auta
mai
suna
ummi
da
ku.
a
husband
suma
suna
murnan
wannan
rana
mai
albarka.
Verse 5
Ga
su
anti
zara
da
matar
kawu
da
kuma
operation
commander
murtala
sima
ya
halarchi
wanan
biki
da
kuma
mudu
sale
goroma
da
kuma
babagana
kumse
da
kuma
babagana
pilot
da
si
yaron
malam
da
kuma
k.
b
dakuma
babban
giz
gonna
da
si
usman
gonna
da
kuma
one
tati
babangida
sai
kuma
ablaen
tuaisi
sai
kuma
abba
kanal
mai
galadima
sima
da
si
lawan
da
agidan
sakatare
duk
kansu
suzo
do
murnan
wannan
aure
Coros
yana
taya
ango
abale
murna.
Sehu
da
Fatima,
kun
zama
daya
Alla
ya
sa
zama
ya
zama
na
kwarai
Soyayya
ta
gaskiya,
ba
ta
karya
Kullum
murna
a
cikin
gidanku
Sehu
da
Fatima,
kun
zama
daya
Allah
ya
sa
zama
ya
zama
na
kwarai
Soyayya
ta
gaskiya,
ba
ta
karya
Kullum
murna
a
cikin
gidanku
Continue