Ina
da
nisa...
eh,
ina
da
nisa...
Babu
sauki,
da
wuya
zaman
nesa,
Ina
zaune
ina
jin
wuta
da
dangi,
Amma
ni
kadai
ne,
ina
da
nisa,
Zuciyata
tana
kuka,
ina
da
nisa.
Ina
jin
muryar
Mamana
a
kunne
na,
Amma
hannuna
ba
zai
iya
shafar
ta
ba,
In
na
sami
kudi
zan
dawo
gida,
Amma
yanzu...
ina
da
nisa.
Ina
da
nisa,
ina
da
nisa,
In
mummunan
labari
ya
faru,
wa
zai
gaya
mini?
Ina
da
nisa...
In
Mama
ba
lafiya,
wa
zai
gaya
mini?
Ina
da
nisa...
In
Baba
ba
lafiya,
wa
zai
gaya
mini?
Ina
da
nisa.
In
Kaka
na
bukatar
taimako,
wa
zai
gaya
mini?
Ina
da
nisa.
Wasu
lokaci
ina
mafarki
na
dawo
gida,
Na
ga
fuskokin
da
na
yi
kewa,
Na
farka,
na
ga
bango
huɗu,
Na
gane
bako
ne
ni,
ina
da
nisa.
In
'ya'yana
sun
yi
kewana,
wa
zai
gaya
mini?
Ina
da
nisa.
In
'yan
uwana
sun
yi
kewana,
wa
zai
gaya
mini?
Ina
da
nisa.
Duk
suna
kusa
da
juna,
Ni
kadai
ne
a
gefe
daya,
Ina
kallon
hotuna
a
waya,
Hawaye
na
zuba,
ina
da
nisa.
Allah
ka
kula
da
Maman
nan,
Da
Baban
nan
da
Kaka
na,
Ka
kula
da
yara
da
'yan
uwana,
Ni
bawan
ka
ne,
ina
da
nisa.
In
na
sami
kudi
zan
dawo,
Ba
don
nuna
isa
ba,
Don
na
ga
su
lafiya,
Kafin
kofa
ta
rufe...
Ina
da
nisa,
ina
da
nisa,
Babu
sauki,
da
wuya
zaman
nesa,
Amma
Allah
gatan
bawa
ne,
In
sha
Allah
zan
dawo
gida... [
Muryar
Mama
a
waya] "
Dan
na...
yaushe
zaka
dawo?" "
Ina
da
nisa,
Mama..." ---
Cha
cha
cha
cha.
Sharp,
Cha
cha
cha
cha
cha
cha
cha.
Sharp.....
Mahnyar
chongvon,
vik
zaar
mi
nambong
B.
Y
Zaarson
DJ
Y.
C