[female vocals] Mmm,
Nafsiyya...
Kece
kadai,
baby.
Kece
rayuwata
Nafsiyya
Banda
ke
wa
zai
bani
abunda
nake
nema
Ina
dake
na
kulle
neman
alfarma
Kawai
ga
ke
kaina
ya
saduda
cikin
koma
Nabada
kai
ko
zan
salwanta
nadau
dama
Banda
ke
gawa
zan
samu
abunda
nake
nema
aaa
Nafsiyya,
oh,
Nafsiyya
Yau
kinshiga
koma
yanda
kikai
mini
nima
Bana
saki
nadama
har
iske
makoma
Duk
mai
nema
wataran
zai
sama
Iri
mai
dama
kyawun
noma
kece
zabin
farko
Ban
barinki
na
sako
harta
kaimu
ga
baiko
kofa
na
leko
Na
doka
miki
sammako
tunda
gani
ki
leko
Sirrika
na
sako
nazo
na
zube
miki
dan
kisani
In
banda
ke
wa
zai
bani
abunda
nake
nema
aaa
Nafsiyya,
yeah,
Nafsiyya
Yau
kinshiga
koma
yanda
kikai
mini
nima
Bana
saki
nadama
har
iske
makoma
Duk
mai
nema
wataran
zai
sama
Iri
mai
dama
kyawun
noma
kece
zabin
farko
Tini
tini
na
saduda
kowa
ya
zamanna
shaida
Yau
kaina
nabada
rai
na
fidda
kiji
aji
Banda
gandar
na
soki
kamar
ibadah
Komai
zana
bada
kamar
akida
Zana
fidda
akanki
tunda
kinzama
wadda
nabawa
leader
Ke
dai
na
tsaida
zauna
afada
kowa
na
kauda
Sai
ke
ka,
oh,
baby
Na
dau
alkawari
zan
rike
ki
amana
Babu
mai
raba
mu
a
wannan
zamana
Kece
tauraruwa
a
cikin
dare
na
Farin
ciki
na
yana
hannun
ki
Nafsiyya
Nafsiyya,
mmm,
Nafsiyya
Yau
kinshiga
koma
yanda
kikai
mini
nima
Bana
saki
nadama
har
iske
makoma
Duk
mai
nema
wataran
zai
sama
Iri
mai
dama
kyawun
noma
kece
zabin
farko
Kece
Nafsiyya
Zabi
na
farko
Nafsiyya...
nake
so
I
need
you,
Nafsiyya.